Auren dattijo mai shekaru 70 da yarinya mai shekaru 15, da alamu ba auren dole akayi mata ba,

Share:
kamar  yadda kukasani labarin auren dattijo mai shekaru 70 Alhaji yakubu Nafsi-Nafsi da amaryar sa yarinya mai shekara 15, yazama abin chekuche a kafafen sada zumunta inda wasu ke hasashen cewa Auren dole aka yi mata. 
bayyananar wanna bidiyo mai dauke da wannnan yarinya tana dibar rawa yayin da shi kuma dattijon yake mata liqi cikin farin ciki ya warware duk wata chakwakiya.

No comments