Labari cikin hotuna:- shugan kasa Muhammadu Buhari ya halarci taron da kungiyar magoya bayan sa suka shirya masa a birnin tarayya.

Share:

Shugaban kasa Muhammadu Buhari tare rakiyar Uwar gidansa Aisha Buhari da sauran muqarrabansa sun sami halartar taron da kungiyar magoya bayan sa mai taken "Buhari Support Organization" (BSO) ta shirya masa a birnin tarayya Abuja.

No comments