Wata Sabuwa; Likitoci A kasar Zimbabwe sun gudanar Danga-zanga sakamakon tilasta su yin amfani da Kwaroro Roba a madadin safar Hannu.

Share:
Likitoci a kasar Zimbabwe sunche suna fuskantar matsin lamba akan dole sai sunyi amfani da kwaroro roba (condom) a madadin safar kariya ta hannu (hand gloves) yayin gudanar da ayyukan su na yau dakullum sakamon karancin kayanan aiki.
Likitocin wadanda suka kwashe sati 3 suna yajin aiki sun buqaci gwammanati ta duba lamarin wanda sukai wa laqabi da, mafi qaranchi magunguna da kayan aiki.
Bugu da kari likitocin sun buqaci gwamnati da fara biyan albashi da sulallan kashewa na kasar amurka kamar yadda take yukqurin biyan kudaden kwadago.
Ma'jin kungiyar likitoci, Prince Butawo, yace, "an tilasta mana akan dole mu qasqantar da kamu zuwa mataki na karshe wanada ya kaiga har magunguna da kayan aiki mafiya sauki suna wahalar samu".

No comments